iqna

IQNA

Tehran (IQNA) musulmi sama da dubu 45 ne suka yi sallar Juma'a a yau a masallacin Quds duk da irin matakan da Isra'ila ta dauka.
Lambar Labari: 3486267    Ranar Watsawa : 2021/09/03